About

Who are we?

Takaitaccen bayani game da  Fatwa.com.ng

Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai.

 

Maraba da ziyartar wannan shafi namu mai albarka.

Wannan shafi mun ƙirƙire shi ne domin samar da dama ga ƴan’uwa Musulmai masu magana da yaren hausa domin neman fatwa kan abinda ya shafi addinin su.

Wannan shafi wani ɓangare ne na babban shafin mu na The Light Of Islam

Amma wannan zamu taƙaita ne kawai wurin amsa fatawoyin ku.

Tsarin Amsa fatwa a wannan shafi.

 

Wanda yake da wata tambaya zai turo mana ta email, WhatsApp, ko Telegram.

Zamu duba tambayar sannan kuma mu nemo masa amsa cikin fatawoyin Maluma magabata, ko na zamani.

Bamu muke amsa fatawar akaran kanmu ba. 

Duk fatwa da aka turo mukan bincika fatwar Maluma akan sa, sannan mu rubuto abinda suka bada fatwa akai.

Mu ƴan Adam ne, mukanyi kuskure, idan har wani hango wani kuskure da mukayi to muna roƙon sa ya sanar damu, kuma Insha Allah zamu gyara.

 

Sannan kuma ga masu son taimaka wa wannan aiki namu zasu iya bada gudunmawar su ta wannan Link ɗin, ko ta Account da yake ƙasa.

Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Allah yasa mudace.

Scroll to Top