Fatwa Hausa

Send Your Fatwa Today

Shin kana da wata Tambaya da ta shafi Addini ko Rayuwa da kake neman amsar ta? Tuntubemu domin samun Amsa Cikin Sauki. Email: [email protected]
whatsapp: +2348039752861

Keɓance Ranar Juma’a da Azumin Nafila ko Azumin Sitta Shawwal

Tambaya: menene hukuncin keɓance ranar Juma’a da yin azumi? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Babu laifi…
Read More
Keɓance Ranar Juma’a da Azumin Nafila ko Azumin Sitta Shawwal

Hukuncin yin aiki a hotel ko tallata ɗakunan sa

Tambaya: meye hukuncin tallata ɗakunan hotel? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Gina hotel da yin aiki…
Read More
Hukuncin yin aiki a hotel ko tallata ɗakunan sa

Girman matsayin Tauhidi da rabe raben sa da Girman laifin shirka

Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Mafi girman wajibi akan bayi shine Tauhidi (kaɗaita Allah). Shirka shine laifin…
Read More
Girman matsayin Tauhidi da rabe raben sa da Girman laifin shirka

Wanda cire Zakkar Fidda kai ta wajaba a kansa

Tambaya: Shin wajibi ne ga Mahaifi ya cire wa ɗansa Zakkar fidda kai? Amsa: Zakkar fidda kai zakka ce wajiba…
Read More
Wanda cire Zakkar Fidda kai ta wajaba a kansa

Hukuncin Azumin sitta shawwal ga wanda ake bi azumin Ramadan

Abu Sananne ne cewa Azumin sitta shawwal yana da falala mai girman gaske, anaso Musulmi ya azumce shi in ya…
Read More
Hukuncin Azumin sitta shawwal ga wanda ake bi azumin Ramadan

Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila

Tambaya:  Shin Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya taɓa karanta Suratul Baqara acikin Sallah ta…
Read More
Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila

Hukuncin Tahajjud shin Bid’ah ne?

Tambaya: Menene Hukuncin Tahajjud a Ramadana? Inda mutane suke haɗuwa a masallatai domin gudanar da Sallah cikin dare, shin Hakan…
Read More

Hukuncin Jinin Ciwo(Istihada)

Tambaya: Menene hukuncin jini da yake fita wa mace wanda ba na Al’ada ba? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama…
Read More
Hukuncin Jinin Ciwo(Istihada)

Hukuncin yin sallar tarawihi raka’oi hudu a jere

Tambaya: menene hukuncin yin sallar Tarawihi raka’oi huɗu a jere? Amsa: da sunan Allah mai Rahama mai Jin Kai. an…
Read More
Hukuncin yin sallar tarawihi raka’oi hudu a jere

Yadda ake wankan janaba

Siffar wankan janaba ya rabu kashi biyu: Na farko: wanka wanda yake wadatarwa; duk wanda yayi wannan wankan to ya wadatar dashi….
Read More
Yadda ake wankan janaba

Bayani mai mahimmanci

Assalamu Alaikum Yan’uwa Musulmi. Wannan Shafi Mun Bude shi domin ya zamto wani kafa da zai samar da dama ga yan’uwa wurin neman sani game da abinda ya shafi Addinin su, Muna Roko duk wanda zai turo Tambaya ya bincika shafin ko akwai amsar tambayar sa, sannan idan babu sai ya turo mana, kuma ayi iya kokari ya zamto tambayar da za ayi ta zamto mai amfani. Mungode. domin neman karin bayani zaku iya duba Link dake kasa.

Turo Tambayar ka

Zaku iya turo tambayar ku ta WhatsApp a Link dake kasa.

Scroll to Top