Habbatus-Sauda Waraka ce ga dukkan Cututtuka

Tambaya: Shin Habbatus-Sauda tana maganin ko wani irin ciwo? Amsa: An rawaito Hadisi daga Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam kan falalar Habbatus-Sauda. An rawaito daga Aisha Allah ya ƙara mata yarda tace: Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yace: Habbatus-sauda Waraka ne na kowani ciwo sai dai mutuwa Sahihul Bukhari: 5687 […]

Habbatus-Sauda Waraka ce ga dukkan Cututtuka Read More »