Woman leaving her husband’s house without his Consent

Question: Assalamu Alaikum. I want to know what are the reason that can make a married woman to leave her husband’s house without his pamission in the light of Islam Answer: A woman must seek her husband’s permission before leaving his house, whether it’s for visiting her parents or any other reason, as this is …

Woman leaving her husband’s house without his Consent Read More »

Hukuncin wanda ya samu kudi a Account da ya zo da layin da ya saya

Tambaaya: Assalamu Alaikum tambayata shineMutum ne yaje yasayi sim card yayi register yake amfani dashi harkusan shekara kawaii sai yaga alart na kudi Kuma shi yasan bai bude account da wannan sim ba yai bincikensa Allah bai sa ya gano Mai wannan account ba har ya fara kokarin anfani da wannan kudin daga baya sai …

Hukuncin wanda ya samu kudi a Account da ya zo da layin da ya saya Read More »

Jarabawar Rayuwa(1): Yana daga cikin Jarabawar rayuwa awanni 24 su wuce ba tare da Mutum ya karanta wani abu na Alqur’ani ba koma bayan wanda yake karantawa acikin salloli 5.

Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. AlQur’ani mai girma Maganar Allah ne, wanda ya sauƙar wa Manzon sa Annabi Muhammad Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi, wanda ya ƙunshi dukkan alheri na duniya da lahira. Duk abinda kakeso na alheri Alƙur’ani ya ƙunsa. Shiyasa akeso Musulmi ya lazimce shi, ya …

Jarabawar Rayuwa(1): Yana daga cikin Jarabawar rayuwa awanni 24 su wuce ba tare da Mutum ya karanta wani abu na Alqur’ani ba koma bayan wanda yake karantawa acikin salloli 5. Read More »

Hukuncin Namiji yayi wa mace dinki da kuma Hukuncin gwada ta domin dinkin

Tambaya: Assalamu alaikum wa rahmatul lah Allah yakawa malan lafiya ameen ya hayyu ya qayyum dan Allah malan me hukuncin namji tela Mai dinki yana gwada mata kuma sannan inza a nunamai kalan dinkin dazaiyi zakaga an’nunamai hoto Mai dauke da mata suna rawa ina hukuncin shi a musulunci. Da sunan Allah Mai Rahama mai …

Hukuncin Namiji yayi wa mace dinki da kuma Hukuncin gwada ta domin dinkin Read More »

Wajibi ne yiwa iyaye biyayya cikin abinda bai tsaba wa Allah ba

Tambaya Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuh Barka da warhaka.Sunana……….. daga Zamfara state. Tambayata itaceMalan mahaifinane yana daukan abubuwanda matane ke fada akanmu ni yan uwana har ta gaharamta mana yin sallah a masallacin ahlussunnah saboda a inda muke rayuwa yan gargajiya sunfi yawa Ena karantawa awani masallaci bayan magrib amma sunsa yahanani Sunsa yayiman magana akan …

Wajibi ne yiwa iyaye biyayya cikin abinda bai tsaba wa Allah ba Read More »

Scroll to Top