Matsalolin Zamantakewa

Hukuncin Matar aure da take soyayya da wani a waje, da hukuncin auren sa bayan mutuwar auren ta

Tambaya: Bazawara ce akayimata aure amma bataso saboda biyayya ga iyaye ta amince, sedai kuma sharrin shedan yaja da wanƙsnan auran Nata take soyayya da tsohon saurayinta ta waya  harma Yana turo mata kuɗi tanayin buƙatunta amma shi baisan tayi aure ba, Haka suka cigaba da soyyaiya shi baisan tayi aure ba daga karshe dai […]

Hukuncin Matar aure da take soyayya da wani a waje, da hukuncin auren sa bayan mutuwar auren ta Read More »

Wajibi ne yiwa iyaye biyayya cikin abinda bai tsaba wa Allah ba

Tambaya Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuh Barka da warhaka.Sunana……….. daga Zamfara state. Tambayata itaceMalan mahaifinane yana daukan abubuwanda matane ke fada akanmu ni yan uwana har ta gaharamta mana yin sallah a masallacin ahlussunnah saboda a inda muke rayuwa yan gargajiya sunfi yawa Ena karantawa awani masallaci bayan magrib amma sunsa yahanani Sunsa yayiman magana akan

Wajibi ne yiwa iyaye biyayya cikin abinda bai tsaba wa Allah ba Read More »

Baya Halatta Musulmi ya ƙaurace wa ɗan’uwansa fiye da kwana uku

Tambaya:Aslm Malam shin mai y kamata mutum yayi a musulunce in Dan uwan sa yace we should not be talking to each other? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Da Farko ya kamata ka sani cewa Musulmi ɗan’uwan Musulmi ne, koda Ƴan’uwantaka ta jini bata haɗasu ba, kuma Annabi Sallallahu Alaihi Wa

Baya Halatta Musulmi ya ƙaurace wa ɗan’uwansa fiye da kwana uku Read More »

Scroll to Top