Fiqhu

Hukuncin Matar aure da take soyayya da wani a waje, da hukuncin auren sa bayan mutuwar auren ta

Tambaya: Bazawara ce akayimata aure amma bataso saboda biyayya ga iyaye ta amince, sedai kuma sharrin shedan yaja da wanƙsnan auran Nata take soyayya da tsohon saurayinta ta waya  harma Yana turo mata kuɗi tanayin buƙatunta amma shi baisan tayi aure ba, Haka suka cigaba da soyyaiya shi baisan tayi aure ba daga karshe dai

Hukuncin Matar aure da take soyayya da wani a waje, da hukuncin auren sa bayan mutuwar auren ta Read More »

Keɓance Ranar Juma’a da Azumin Nafila ko Azumin Sitta Shawwal

Tambaya: menene hukuncin keɓance ranar Juma’a da yin azumi? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Babu laifi mutum yayi azumin nafila ranar Juma’a matuƙar dai ba ya keɓance ranar Juma’ar bane kawai, misali yayi azumi ranar alhamis da Juma’a, ko Asabar da Juma’a. Ko kuma ranar juma’ar ta dace da wani rana

Keɓance Ranar Juma’a da Azumin Nafila ko Azumin Sitta Shawwal Read More »

Hukuncin Azumin sitta shawwal ga wanda ake bi azumin Ramadan

Abu Sananne ne cewa Azumin sitta shawwal yana da falala mai girman gaske, anaso Musulmi ya azumce shi in ya samu dama, Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya nuna cewa Azumtar Watan Ramadan sannan Azumi shida acikin watan shawwal bayan Ramadan yana daidai da Azumin shekara. Toh haƙiƙa wannan falala ce babba wanda bai dace Musulmi

Hukuncin Azumin sitta shawwal ga wanda ake bi azumin Ramadan Read More »

Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila

Tambaya:  Shin Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya taɓa karanta Suratul Baqara acikin Sallah ta farilla? Amsa: dasunan Allah mai Rahama mai jin ƙai Sallar Farilla ta Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ta kasance tsaƙa tsaƙiya, baya tsawaita wa sosai, sannan kuma baya gajarta shi

Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila Read More »

Scroll to Top