Sallah

Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila

Tambaya:  Shin Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya taɓa karanta Suratul Baqara acikin Sallah ta farilla? Amsa: dasunan Allah mai Rahama mai jin ƙai Sallar Farilla ta Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ta kasance tsaƙa tsaƙiya, baya tsawaita wa sosai, sannan kuma baya gajarta shi […]

Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila Read More »

Scroll to Top