Fatwa

Watan rajab: Falalar sa da kuma bid’oi da akeyi acikinsa da Hukuncin Azumin Tsaffi

Watan rajab yana daga cikin watanni masu Al-farma guda huɗu a musulunci, wanda Allah ya karrama su akan sauran watanni. Wa’innan watanni masu alfarma sune kamar haka: Wa’innan watanni haramun ne ga Musulmai su fara kai farmaki a cikinsu, kuma aikin alheri acikin wa’innan watanni suna da falala matuƙa, haka nan aikata laifi acikinsu na

Watan rajab: Falalar sa da kuma bid’oi da akeyi acikinsa da Hukuncin Azumin Tsaffi Read More »

Hukuncin wanda ya samu kudi a Account da ya zo da layin da ya saya

Tambaaya: Assalamu Alaikum tambayata shineMutum ne yaje yasayi sim card yayi register yake amfani dashi harkusan shekara kawaii sai yaga alart na kudi Kuma shi yasan bai bude account da wannan sim ba yai bincikensa Allah bai sa ya gano Mai wannan account ba har ya fara kokarin anfani da wannan kudin daga baya sai

Hukuncin wanda ya samu kudi a Account da ya zo da layin da ya saya Read More »

Scroll to Top