Fatwa

Sunnah ce kame baki Ranar Idin Layya da bude baki da naman Layya ga mai yin layya

Tambaya: Menene Hukuncin kame baki Ranar Sallar layya har sai an sauƙo daga Sallah? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Sunnah ce a kame baki ranar sallar layya har sai an sauƙo daga Sallah. Haka nan idan Mutum zai yi layya Sunnah ce a gare shi ya kame bakin sa, sannan ya

Sunnah ce kame baki Ranar Idin Layya da bude baki da naman Layya ga mai yin layya Read More »

Scroll to Top