Hukuncin Niyya a sallar ƙasaru
Tambaya: Shin dole sai anyi niyya wa sallar ƙasaru? kuma yaya akeyi idan ana yi? Amsa: Da Sunan Allah mai Rahama mai jin Kai. An samu tsabani tsakanin Maluma kan hukuncin wajabcin yin niyya domin sallar ƙasaru. Magana ta farko: Sukace yin niyyan sallar ƙasaru yayin ƙabbarar Harama sharaɗi ne na ingancin Sallar, saboda Asali […]
Hukuncin Niyya a sallar ƙasaru Read More »