Hukuncin Jinin Ciwo(Istihada)

Tambaya: Menene hukuncin jini da yake fita wa mace wanda ba na Al’ada ba? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Mace mai jini na ciwo tana da yanayi guda uku. Na farko: wacce ta san ranaku da lokacin zuwan jinin Al’adan ta, to wannan zatayi amfani da wa’innan ranaku da kuma lokacin […]

Hukuncin Jinin Ciwo(Istihada) Read More »