Hukuncin neman auren mace yayin iddar ta

Tambaya: Menene Hukuncin neman auren mace kafin ta kammala idda? Shin idan mutum ya nemi auren ta kafin ta kammala iddar ta da rashin sani ya halatta suyi aure bayan ta kammala? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Baya halatta mutum ya nemi auren mace a yayin iddar ta da kalma bayananne […]

Hukuncin neman auren mace yayin iddar ta Read More »