Fiqhu

Watan rajab: Falalar sa da kuma bid’oi da akeyi acikinsa da Hukuncin Azumin Tsaffi

Watan rajab yana daga cikin watanni masu Al-farma guda huɗu a musulunci, wanda Allah ya karrama su akan sauran watanni. Wa’innan watanni masu alfarma sune kamar haka: Wa’innan watanni haramun ne ga Musulmai su fara kai farmaki a cikinsu, kuma aikin alheri acikin wa’innan watanni suna da falala matuƙa, haka nan aikata laifi acikinsu na

Watan rajab: Falalar sa da kuma bid’oi da akeyi acikinsa da Hukuncin Azumin Tsaffi Read More »

Hukuncin Namiji yayi wa mace dinki da kuma Hukuncin gwada ta domin dinkin

Tambaya: Assalamu alaikum wa rahmatul lah Allah yakawa malan lafiya ameen ya hayyu ya qayyum dan Allah malan me hukuncin namji tela Mai dinki yana gwada mata kuma sannan inza a nunamai kalan dinkin dazaiyi zakaga an’nunamai hoto Mai dauke da mata suna rawa ina hukuncin shi a musulunci. Da sunan Allah Mai Rahama mai

Hukuncin Namiji yayi wa mace dinki da kuma Hukuncin gwada ta domin dinkin Read More »

Scroll to Top