Wanda cire Zakkar Fidda kai ta wajaba a kansa

Tambaya: Shin wajibi ne ga Mahaifi ya cire wa ɗansa Zakkar fidda kai? Amsa: Zakkar fidda kai zakka ce wajiba akan kowani Musulmi na miji ko mace, ƙarami ko babba, ɗa ko bawa. Kamar yadda Ibn Umar ya rawaito yace: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya farlanta Zakkar fidda kai, […]

Wanda cire Zakkar Fidda kai ta wajaba a kansa Read More »