Hukuncin Shan wiwi

Tambaya: menene hukuncin shan wiwi? Wurin zuƙar hayaƙin sa ko kuma dafa shi a sha, Domin ance wiwi yana buɗe ƙwaƙwalwa. Amsa: da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai. Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi, lokacin da ya tura Mu’az bin Jabal da Abu Musa […]

Hukuncin Shan wiwi Read More »