Hukuncin yin aiki a hotel ko tallata ɗakunan sa

Tambaya: meye hukuncin tallata ɗakunan hotel? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Gina hotel da yin aiki a hotel asalin sa halal ne, sai dai idan akwai abubuwa da suka tsaɓa wa shari’a da ake aikata wa aciki to anan baya halatta musulmi ya taimaka wa masu aikata laifi. Allah maɗaukakin Sarki […]

Hukuncin yin aiki a hotel ko tallata ɗakunan sa Read More »