Wasu Hanyoyin da Mutum zaibi domin Haddace Alqur’ani
Tambaya: Assalamualaikum malan tambayata shine Wanne mataki zanbi domin in haddace alqur’ani. Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Hanyoyin da Mutum zai bi domin haddace Alqur’ani suna da yawa. Amma dai ga wasu daga cikin shawarwari da zamu baka, muna sa ran in Sha Allah zai taimaka maka wurin yin Hadda. Muna […]
Wasu Hanyoyin da Mutum zaibi domin Haddace Alqur’ani Read More »








