Hukuncin Magana yayin karanta AlQur’ani
Tambaya: Shin ya halatta mutum yayi magana yayin karanta Alƙur’ani? Misali yana cikin karatu sai wani yayi masa magana ya halatta ya Amsa? Amsa: da sunan Allah mai rahama mai ji kai An Tambayi Sheikh Bin Baz Allah yayi Masa Rahama irin wannan Tambaya, ga Amsar da ya bayar a taƙaice: Yace: Bamu san wani […]
Hukuncin Magana yayin karanta AlQur’ani Read More »








