Yaushe aka haifi Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi?

Tambaya: Yaushe ne aka haifi Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi? Amsa: Maluman Sirah ta tarihi sun samu tsaɓani kan tabbatar da rana da kuma wata da aka Haifi Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam, amma sun tabbatar da cewa an haife shi ranar litini, a shekarar giwa. Imam Ibnul Qayyim Allah […]

Yaushe aka haifi Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi? Read More »

Baya Halatta Musulmi ya ƙaurace wa ɗan’uwansa fiye da kwana uku

Tambaya:Aslm Malam shin mai y kamata mutum yayi a musulunce in Dan uwan sa yace we should not be talking to each other? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Da Farko ya kamata ka sani cewa Musulmi ɗan’uwan Musulmi ne, koda Ƴan’uwantaka ta jini bata haɗasu ba, kuma Annabi Sallallahu Alaihi Wa

Baya Halatta Musulmi ya ƙaurace wa ɗan’uwansa fiye da kwana uku Read More »

Yin Addu’a da wani yare ba Larabci ba acikin Sallah

Mai Tambaya: Assalamu_Alaikum Tambayata anan shine. shin mutum zai iya rokon Allah da harshen hausa cikin sujjada yayin sallar farilla?MISALI azahar, la,asr, ko maghariba. Amsa a taƙaice: Babu laifi ga wanda bai iya yaren Larabci ba yayi Addu’a da yaren sa acikin Sallah. Amma ya wajaba a gareshi yayi ƙoƙari wurin koyon Yaren larabci gwargwadon

Yin Addu’a da wani yare ba Larabci ba acikin Sallah Read More »

Scroll to Top