Yadda ake wankan janaba
Siffar wankan janaba ya rabu kashi biyu: Na farko: wanka wanda yake wadatarwa; duk wanda yayi wannan wankan to ya wadatar dashi. Shine Mutum ya ƙudurce Niyyar wankan Janaba, sai ya wanke jikinsa baki ɗaya. Ko ya tsaya a ƙarƙashin shower ya wanke jikin sa. Wannan ya wadatar dashi. Idan Mutum yayi haka to ya tsarƙaƙa. Wasu […]
Yadda ake wankan janaba Read More »





