Girman matsayin Tauhidi da rabe raben sa da Girman laifin shirka

Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Mafi girman wajibi akan bayi shine Tauhidi (kaɗaita Allah). Shirka shine laifin da Allah baya gafarta wa wanda ya mutu yana aikata shi. Allah maɗaukakin sarki yace: Lalle ne Allah baya gafarta a haɗa shi da wani, amma yana gafarta wani abu koma bayan haka ga wanda […]

Girman matsayin Tauhidi da rabe raben sa da Girman laifin shirka Read More »

Hukuncin Azumin sitta shawwal ga wanda ake bi azumin Ramadan

Abu Sananne ne cewa Azumin sitta shawwal yana da falala mai girman gaske, anaso Musulmi ya azumce shi in ya samu dama, Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya nuna cewa Azumtar Watan Ramadan sannan Azumi shida acikin watan shawwal bayan Ramadan yana daidai da Azumin shekara. Toh haƙiƙa wannan falala ce babba wanda bai dace Musulmi

Hukuncin Azumin sitta shawwal ga wanda ake bi azumin Ramadan Read More »

Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila

Tambaya:  Shin Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya taɓa karanta Suratul Baqara acikin Sallah ta farilla? Amsa: dasunan Allah mai Rahama mai jin ƙai Sallar Farilla ta Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ta kasance tsaƙa tsaƙiya, baya tsawaita wa sosai, sannan kuma baya gajarta shi

Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila Read More »

Scroll to Top