Jarabawar Rayuwa(1): Yana daga cikin Jarabawar rayuwa awanni 24 su wuce ba tare da Mutum ya karanta wani abu na Alqur’ani ba koma bayan wanda yake karantawa acikin salloli 5.

Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. AlQur’ani mai girma Maganar Allah ne, wanda ya sauƙar wa Manzon sa Annabi Muhammad Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi, wanda ya ƙunshi dukkan alheri na duniya da lahira. Duk abinda kakeso na alheri Alƙur’ani ya ƙunsa. Shiyasa akeso Musulmi ya lazimce shi, ya […]

Jarabawar Rayuwa(1): Yana daga cikin Jarabawar rayuwa awanni 24 su wuce ba tare da Mutum ya karanta wani abu na Alqur’ani ba koma bayan wanda yake karantawa acikin salloli 5. Read More »