Addu’ar yaye Damuwa

Abdullah Bin Mas’ud ya rawaito daga Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yace:

Babu wani wanda damuwa ko baƙin ciki zata sameshi yace:

اللهمَّ إني عبدُك ، و ابنُ عبدِك ، و ابنُ أَمَتِك ، ناصيتي بيدِك ، ماضٍ فيَّ حكمُك ، عدلٌ فيَّ قضاؤُك ، أسألُك بكلِّ اسمٍ هو لك سميتَ به نفسَك ، أو علَّمتَه أحدًا من خلقِك ، أو أنزلتَه في كتابِك ، أو استأثرتَ به في علمِ الغيبِ عندَك ، أن تجعلَ القرآنَ ربيعَ قلبي ، و نورَ صدري ، و جلاءَ حزني ، و ذَهابَ همِّي

Allahumma inni abduka, wabnu abdika, wabnu amatika, Nasiyati biyadika, madin fiyya hukmuka, Adlun fiyya Qada’uka, As’aluka bikulli Ismin huwa laka, sammaita bihi Nafsak, au Allamtahu ahadun min khalkika, au Anzaltahu fi kitabika, au ista’atharta bihi fi ilmil gaibi indaka, an taj’alal Qur’anal Azima Rabi’a Qalbi, Wa Nura Sadri, Wa Jala’a Hazani, wa Zahaba Hammi.

Annabi yace duk wanda ya karanta wannan Allah zai tafiyar masa da damuwa da ƙunci da yake ciki.

Ahmad: 3712. Ibnu Hibban: 972

Leave a Reply

Scroll to Top