Sallar Wutiri da Falalar sa da adadin Raka’oin sa
Sallar Wutiri Sunnah ce mai ƙarfi, lokacin sa yana fara wa daga bayan sallar isha har zuwa gab da fitowar Alfijir, da zarar Alfijir ya fito to lokacin ta ya wuce. Lokacin mafi falala na sallar wutiri Idan mutum zai iya tashi a ƙarshen dare yayi sallar wutiri to jinkirta ta shi yafi, amma idan […]
Sallar Wutiri da Falalar sa da adadin Raka’oin sa Read More »