Keɓance Ranar Juma’a da Azumin Nafila ko Azumin Sitta Shawwal
Tambaya: menene hukuncin keɓance ranar Juma’a da yin azumi? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Babu laifi mutum yayi azumin nafila ranar Juma’a matuƙar dai ba ya keɓance ranar Juma’ar bane kawai, misali yayi azumi ranar alhamis da Juma’a, ko Asabar da Juma’a. Ko kuma ranar juma’ar ta dace da wani rana […]
Keɓance Ranar Juma’a da Azumin Nafila ko Azumin Sitta Shawwal Read More »