Rama Sallar da lokacin ta ya fita da Hukuncin Wasa da Sallah
Tambaya: Meye Hukuncin rama sallar da lokacin ta ya fita? da hukuncin mai jinkirta Sallah? Amsa: Wanda baiyi Sallah ba har lokacin ta ya wuce idan yana da uzuri to zai rama wannan Sallar duk lokacin da wannan uzurin ya kau. Misali mutum ya kwanta bacci baiyi sallar Azahar ba har sai Magrib kafin ya […]
Rama Sallar da lokacin ta ya fita da Hukuncin Wasa da Sallah Read More »