Fuskantar Alqibla yayin Yanka dabba
Tambaya: Menene Hukuncin Fuskantar Alqibla yayin yanka? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Sunnah ce yayin yanka a juyar da dabbar da za’a yanka ta fuskanci Alqibla, amma ba wajibi bane, idan Mutum ya yanka dabbar sa ta kowace jiha yankar sa tayi, amma ya bar Sunnah. Yazo acikin Al-Mausu’atul Fiqhiyya. Suka […]
Fuskantar Alqibla yayin Yanka dabba Read More »