Hukuncin mutum ya roƙa wa kansa Mutuwa
Tambaya: Assalamu Alaikum Fatan malam Yana lafiya Allah yasa haka amin Allah yakara wa malam fahimta da basira. TAMBAYATA Menene halarcin rokawa kanka mutuwa ko rashin tsowon kwana. Nagode Amsa: Baya Halatta Mutum ya roƙi Allah ya ɗauki ransa saboda wata cuta ko musiba da ta auka masa. amma idan ya zamto Fitintinun Zamani sukayi […]
Hukuncin mutum ya roƙa wa kansa Mutuwa Read More »