Hukuncin Auren Mutu’a
Tambaya: Menene Auren Mutu’a kuma meye hukuncin sa? Amsa: Auren Mutu’a shine na miji ya auri mace zuwa wani loci ƙayyadadde, abisa wani dukiya da zai bata. Hukuncin Auren Mutu’a a Shari’ar Musulunci: Auren Mutu’a halal ne a farkon Addinin Musulunci, amma daga baya aka shafe Hukuncin sa. Kuma Allah ya halatta ne saboda buƙatuwar […]
Hukuncin Auren Mutu’a Read More »