Hukuncin Tahajjud shin Bid’ah ne?
Tambaya: Menene Hukuncin Tahajjud a Ramadana? Inda mutane suke haɗuwa a masallatai domin gudanar da Sallah cikin dare, shin Hakan Bid’ah ne? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Qiyamul Layl Ko Tahajjud duka suna ne na Sallah na nafila da akeyi bayan Sallar Isha’i. Mustahabbi ne mutum yayi wannan sallah, Musamman acikin […]
Hukuncin Tahajjud shin Bid’ah ne? Read More »





