Sunnah ce kame baki Ranar Idin Layya da bude baki da naman Layya ga mai yin layya

Tambaya: Menene Hukuncin kame baki Ranar Sallar layya har sai an sauƙo daga Sallah? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Sunnah ce a kame baki ranar sallar layya har sai an sauƙo daga Sallah. Haka nan idan Mutum zai yi layya Sunnah ce a gare shi ya kame bakin sa, sannan ya

Sunnah ce kame baki Ranar Idin Layya da bude baki da naman Layya ga mai yin layya Read More »

Addu’ar yaye Damuwa

Abdullah Bin Mas’ud ya rawaito daga Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yace: Babu wani wanda damuwa ko baƙin ciki zata sameshi yace: اللهمَّ إني عبدُك ، و ابنُ عبدِك ، و ابنُ أَمَتِك ، ناصيتي بيدِك ، ماضٍ فيَّ حكمُك ، عدلٌ فيَّ قضاؤُك ، أسألُك بكلِّ اسمٍ هو لك

Addu’ar yaye Damuwa Read More »

Scroll to Top