Hukincin yin Sallar Janaza a lokutan da akan Hana sallah
Tambaya: Shin ya Halatta ayi Sallar Janaza a lokuta da aka hana Sallar Nafila? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Ibnu Abbas Allah ya ƙara masa yarda ya rawaito daga Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam Annabi Ya hana Sallah bayan Sallar Asubahi har sai rana ta fito, haka nan bayan Sallar La’asar […]
Hukincin yin Sallar Janaza a lokutan da akan Hana sallah Read More »






