Hukuncin Auren dole a Addinin Musulunci
Tambaya: Shin ya Halatta Mahaifi ya Tirsasa ƴar sa ta auri wani da yake masa ganin Mutumin kirki ne? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Baya halatta ga Mahaifi ko majiɓincin Lamarin mace ya aura mata Mijin da bata so, kamar yadda shima na Miji baya halatta a tirsasa masa ya auri […]
Hukuncin Auren dole a Addinin Musulunci Read More »






