Fatwa Hausa
Send Your Fatwa Today
Shin kana da wata Tambaya da ta shafi Addini ko Rayuwa da kake neman amsar ta?
Tuntubemu domin samun Amsa Cikin Sauki.
Email: [email protected]
whatsapp: +2348039752861
Search Our Site
Keɓance Ranar Juma’a da Azumin Nafila ko Azumin Sitta Shawwal
By Muslim
/ April 19, 2024
Tambaya: menene hukuncin keɓance ranar Juma’a da yin azumi? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Babu laifi…
Read More
Hukuncin yin aiki a hotel ko tallata ɗakunan sa
By Muslim
/ April 17, 2024
Tambaya: meye hukuncin tallata ɗakunan hotel? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Gina hotel da yin aiki…
Read More
Girman matsayin Tauhidi da rabe raben sa da Girman laifin shirka
By Muslim
/ April 17, 2024
Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Mafi girman wajibi akan bayi shine Tauhidi (kaɗaita Allah). Shirka shine laifin…
Read More
Wanda cire Zakkar Fidda kai ta wajaba a kansa
By Muslim
/ April 17, 2024
Tambaya: Shin wajibi ne ga Mahaifi ya cire wa ɗansa Zakkar fidda kai? Amsa: Zakkar fidda kai zakka ce wajiba…
Read More
Hukuncin Azumin sitta shawwal ga wanda ake bi azumin Ramadan
By Muslim
/ April 15, 2024
Abu Sananne ne cewa Azumin sitta shawwal yana da falala mai girman gaske, anaso Musulmi ya azumce shi in ya…
Read More
Sunnar Annabi game da karatu cikin sallar farilla da nafila
By Muslim
/ April 14, 2024
Tambaya: Shin Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya taɓa karanta Suratul Baqara acikin Sallah ta…
Read More
Hukuncin Tahajjud shin Bid’ah ne?
By Muslim
/ April 4, 2024
Tambaya: Menene Hukuncin Tahajjud a Ramadana? Inda mutane suke haɗuwa a masallatai domin gudanar da Sallah cikin dare, shin Hakan…
Read More
Hukuncin Jinin Ciwo(Istihada)
By Muslim
/ April 3, 2024
Tambaya: Menene hukuncin jini da yake fita wa mace wanda ba na Al’ada ba? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama…
Read More
Hukuncin yin sallar tarawihi raka’oi hudu a jere
By Muslim
/ March 26, 2024
Tambaya: menene hukuncin yin sallar Tarawihi raka’oi huɗu a jere? Amsa: da sunan Allah mai Rahama mai Jin Kai. an…
Read More
Yadda ake wankan janaba
By Muslim
/ February 15, 2024
Siffar wankan janaba ya rabu kashi biyu: Na farko: wanka wanda yake wadatarwa; duk wanda yayi wannan wankan to ya wadatar dashi….
Read More
Bayani mai mahimmanci
Assalamu Alaikum Yan’uwa Musulmi. Wannan Shafi Mun Bude shi domin ya zamto wani kafa da zai samar da dama ga yan’uwa wurin neman sani game da abinda ya shafi Addinin su, Muna Roko duk wanda zai turo Tambaya ya bincika shafin ko akwai amsar tambayar sa, sannan idan babu sai ya turo mana, kuma ayi iya kokari ya zamto tambayar da za ayi ta zamto mai amfani. Mungode. domin neman karin bayani zaku iya duba Link dake kasa.